Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tas 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne magabci, mai ɗaukaka kansa, yana gāba da duk abin da ya shafi sunan Allah, ko kuma wanda ake yi wa ibada. Har ma yakan zauna a Haikalin Allah, yana cewa, shi ne Allah.

Karanta cikakken babi 2 Tas 2

gani 2 Tas 2:4 a cikin mahallin