Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tas 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku yarda kowa yă yaudare ku ko ta halin ƙaƙa, domin wannan rana ba za ta zo ba, sai an yi fanɗarewar nan, sarkin tawaye kuma ya bayyana, wato, hallakakken nan.

Karanta cikakken babi 2 Tas 2

gani 2 Tas 2:3 a cikin mahallin