Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tas 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kada ku yi saurin jijiguwa a zukatanku, ko kuwa hankalinku yă tashi, saboda faɗar wani ruhu, ko wani jawabi, ko wata wasiƙa a kan cewa daga gare mu suke, cewa ranar Ubangiji ta zo.

Karanta cikakken babi 2 Tas 2

gani 2 Tas 2:2 a cikin mahallin