Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kada ya zamana in waɗansu mutanen Makidoniya sun zo tare da ni, suka tarar ba ku shirya ba, kunya ta ishe mu, balle fa ku, saboda amincewa da muke yi da ku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:4 a cikin mahallin