Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ma aiko da 'yan'uwan nan, don kada gadarar da muke yi da ku a wannan al'amari ta zama banza, domin ku zauna a kan shiri, kamar yadda dā na ce za ku zauna.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:3 a cikin mahallin