Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, son kuɗi shi ne tushen kowane irin mugun abu. Don tsananin jarabar kuɗi kuwa waɗansu mutane, har sun bauɗe wa bangaskiya, sun jawo wa kansu baƙin ciki iri iri masu sukar rai.

Karanta cikakken babi 1 Tim 6

gani 1 Tim 6:10 a cikin mahallin