Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tim 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma, ya kai, bawan Allah, ka guje wa waɗannan abubuwa, ka dimanci aikin adalci, da bin Allah, da bangaskiya, da ƙauna, da jimiri, da kuma tawali'u.

Karanta cikakken babi 1 Tim 6

gani 1 Tim 6:11 a cikin mahallin