Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga zancen 'ya budurwa, wadda ta zarce lokacin aure, idan mahaifinta ya ga bai kyauta mata ba, in kuwa hali ya yi, sai yă yi abin da ya nufa, wato, a yi mata aure, bai yi zunubi ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:36 a cikin mahallin