Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na faɗi haka ne, don in taimake ku, ba don in ƙuntata muku ba, sai dai don in kyautata zamanku, da nufin ku himmantu ga bautar Ubangiji ba da raba hankali ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:35 a cikin mahallin