Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ya zamana ba lalle ne yă yi wa 'yar tasa budurwa aure ba, amma ya tsai da shawara bisa ga yadda ya nufa, ya kuma ƙudura sosai a ransa, a kan tsare ta, to, haka daidai ne.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:37 a cikin mahallin