Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hankalinsa ya rabu biyu ke nan. Mace marar aure, ko budurwa, takan tsananta kula da sha'anin Ubangiji, yadda za ta kasance tsattsarka a jiki, da kuma a rai. Mace mai aure kuwa takan tsananta kula da sha'anin duniya, yadda za ta faranta wa mijinta rai.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:34 a cikin mahallin