Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dukan abubuwa halal ne a gare ni,” amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. “Abu duka halal na a gare ni,” amma ba zan zama bawan kome ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 6

gani 1 Kor 6:12 a cikin mahallin