Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansunku ma dā haka suke, amma an wanke ku, an tsarkake ku, an kuma kuɓutar da ku, da sunan Ubangiji Yesu Almasihu, da kuma Ruhun Allahnmu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 6

gani 1 Kor 6:11 a cikin mahallin