Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Abinci don ciki aka yi shi, ciki kuma don abinci”–Allah kuma zai hallaka duka biyu, wannan da wancan. Jiki kam, ba don fasikanci yake ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki.

Karanta cikakken babi 1 Kor 6

gani 1 Kor 6:13 a cikin mahallin