Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina ruwana da hukunta waɗanda ba namu ba? Ba waɗanda suke a cikin Ikkilisiya za ku hukunta ba?

Karanta cikakken babi 1 Kor 5

gani 1 Kor 5:12 a cikin mahallin