Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai na rubuta muku ne, don kada ku yi cuɗanya da duk wanda ake kira ɗan'uwa, mai bi, in yana fasikanci, ko makwaɗaici, ko matsafi, ko mai zage-zage, ko mashayi, ko mazambaci, kada ku ko ci abinci da irin waɗannan.

Karanta cikakken babi 1 Kor 5

gani 1 Kor 5:11 a cikin mahallin