Hannuwansa kyawawa ne,Saye da ƙawanen da aka yi musu ado da duwatsu masu daraja.Ƙugu nasa sumul sumul ne kamar hauren giwa da aka manne da yakutu.