Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. W. 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Cinyoyinsa kamar ginshiƙan da aka yi da dutsen alabasta,Aka kafa su a cikin kwasfar zinariya.Kamanninsa kamar Dutsen Lebanon ne,Da itatuwan al'ul ɗinsa mafi kyau.

Karanta cikakken babi W. W. 5

gani W. W. 5:15 a cikin mahallin