Kumatunsa kyawawa ne kamar lambu,Wanda yake cike da tsire-tsire da kayan yaji.Leɓunansa kamar furen bi-rana ne, suna bulbulo da mur.