Kwanakin baƙin cikinki za su ƙare.Ni, Ubangiji, zan zama madawwamin haskenki,Mai daɗewa fiye da na rana da na wata.