Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ashkelon za ta gani ta ji tsoro,Gaza kuma za ta yi makyarkyata da azaba,Haka kuma Ekron za ta fid da zuciya,Sarki zai halaka cikin Gaza,Ashkelon za ta zama kufai.

Karanta cikakken babi Zak 9

gani Zak 9:5 a cikin mahallin