Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan koma wurin Sihiyona, in zauna a tsakiyar Urushalima. Za a ce da Urushalima birnin gaskiya, da kuma dutsen Ubangiji Mai Runduna, tsattsarkan dutse.

Karanta cikakken babi Zak 8

gani Zak 8:3 a cikin mahallin