Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka taurare zuciyarsu kamar dutse don kada su ji dokoki da maganar da ni Ubangiji Mai Runduna na aiko ta wurin Ruhuna zuwa ga annabawa na dā. Domin haka ni Ubangiji Mai Runduna na aukar musu da hasala mai zafi.

Karanta cikakken babi Zak 7

gani Zak 7:12 a cikin mahallin