Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ni kuma na ce, “Bari kuma su naɗa masa rawani mai tsabta.” Suka kuwa naɗa masa rawani mai tsabta, suka kuma sa masa riguna sa'ad da mala'ikan Ubangiji yana nan a tsaye.

Karanta cikakken babi Zak 3

gani Zak 3:5 a cikin mahallin