Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan kuwa ya ce wa waɗanda suke tsaye a gabansa, “Ku tuɓe masa rigunan nan masu dauɗa.” Sa'an nan ya ce wa Yoshuwa, “Ga shi, na kawar maka da laifinka, zan sa maka riguna masu daraja.”

Karanta cikakken babi Zak 3

gani Zak 3:4 a cikin mahallin