Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 3:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya nuna mini Yoshuwa, babban firist, yana tsaye a gaban mala'ikan Ubangiji. Shaiɗan kuma yana tsaye dama da mala'ikan, yana saran Yoshuwa.

2. Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “Ubangiji ya tsauta maka, kai Shaiɗan! Ubangiji wanda ya zaɓi Urushalima ya tsauta maka. Ai, wannan mutum kamar itace ne wanda aka fizge daga cikin wuta.”

3. Yoshuwa dai yana tsaye a gaban mala'ikan saye da riguna masu dauɗa.

Karanta cikakken babi Zak 3