Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi kuka, kai itacen kasharina,Gama itacen al'ul ya riga ya fāɗi,Itatuwa masu daraja sun lalace,Ku yi kuka, ku itatuwan oak na Bashan,Saboda an sassare itatuwan babban kurmi.

Karanta cikakken babi Zak 11

gani Zak 11:2 a cikin mahallin