Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin da yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙin ya amsa ya ce, “Waɗannan su ne Ubangiji ya aike su su yi tsaron duniya, suna kai da kawowa.”

Karanta cikakken babi Zak 1

gani Zak 1:10 a cikin mahallin