Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 9:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. An hallaka abokan gābanmu har abada,Ka lalatar da biranensu,An kuma manta da su sarai.

7. Amma Ubangiji sarki ne har abada,Ya kafa kursiyinsa domin yin shari'a.

8. Yana mulkin duniya da adalci,Yana yi wa mutane shari'a da gaskiya.

Karanta cikakken babi Zab 9