Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 84:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji shi ne makiyayinmu, sarkinmu mai daraja,Yakan sa mana albarka, da alheri, da daraja,Ba ya hana kowane abu mai kyau ga waɗanda suke aikata abin da yake daidai.

Karanta cikakken babi Zab 84

gani Zab 84:11 a cikin mahallin