An kwashe ganimar sojojinsu masu ƙarfin hali,Yanzu suna barci, barcin matattu,Ba waninsu da ya ragu,Da zai yi amfani da makamansa.