Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 75:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana riƙe da ƙoƙo,Cike da sabon ruwan inabi mai ƙarfi,Yana zuba shi, dukan mugaye kuwa suna ta sha,Suka shanye shi ƙaƙaf.

Karanta cikakken babi Zab 75

gani Zab 75:8 a cikin mahallin