Amma a gare ni, ya fi mini kyau, in kasance kusa da Allah!Na sami mafaka a wurin Ubangiji Allah,Da zan yi shelar dukan abin da ya aikata.