Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 72:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka koya wa sarki ya yi shari'aDa adalcinka, ya Allah,Ka kuma ba shi shari'arka,

2. Don ya yi mulkin jama'arka bisa kan shari'a,Ya kuma bi da mulki da adalci.

3. Ka sa ƙasar ta mori wadatarta,Ka sa al'ummar ta san adalci.

Karanta cikakken babi Zab 72