Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 69:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke ƙina ba daliliSun fi gashin kaina yawa,Waɗanda suke baza ƙarya suke ƙina,Suna da ƙarfi, suna kuwa so su kashe ni.Suka tilasta ni in mayar da abubuwan da ba satarsu na yi ba.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:4 a cikin mahallin