Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 69:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuciyata ta karai saboda cin mutuncin da ake ci mini,Ni kuwa ba ni da mataimaki,Na sa zuciya za a kula da ni,Amma babu.Na sa zuciya zan sami ta'aziyya,Amma ban samu ba.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:20 a cikin mahallin