Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 69:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina nutsewa cikin laka mai zurfi,Ba kuwa ƙasa mai ƙarfi,Na tsunduma cikin ruwa mai zurfi,Raƙuman ruwa kuwa sun kusa kashe ni.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:2 a cikin mahallin