Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 66:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku faɗa wa Allah cewa, “Al'amuran da kake aikatawaSuna da banmamaki ƙwarai!Ikonka yana da girma ƙwarai,Har maƙiyanka sukan durƙusa a gabanka don tsoro.

Karanta cikakken babi Zab 66

gani Zab 66:3 a cikin mahallin