Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 65:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka amsa mana, ya Allah Mai Cetonmu,Ka kuma cece mu ta wurin aikata al'amuran banmamaki.Mutane daga ko'ina a duniya,Har da waɗanda suke can nesa a hayin tekuna,Sun dogara gare ka.

Karanta cikakken babi Zab 65

gani Zab 65:5 a cikin mahallin