Ya Allah, kai ne Allahna,Ina sa zuciya gare ka.Duk niyyata ta nemanka ce,Raina yana ƙishinka,Kamar bussasshiyar ƙasa,Wadda ta zozaye, ba ta da ruwa.