Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 62:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba abin da kuke so, sai ku ƙasƙantar da shi daga maƙaminsa na daraja,Kuna jin daɗin yin ƙarairayi.Kuna sa masa albarka,Amma a zuciyarku la'antarwa kuke yi.

Karanta cikakken babi Zab 62

gani Zab 62:4 a cikin mahallin