Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 6:9-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Yana kasa kunne ga kukana na neman taimako,Yana kuwa amsa addu'o'ina.

10. Abokan gābana duka za su sha kunyar fāɗuwarsu,Suna cikin matsanancin ruɗami,Za a kwashe su farat ɗaya.

Karanta cikakken babi Zab 6