Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 50:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun aikata waɗannan duka, ni kuwa ban ce kome ba,Saboda haka kuka zaci ni kamar ku nake.Amma yanzu zan tsauta muku,In bayyana muku al'amarin a fili.

Karanta cikakken babi Zab 50

gani Zab 50:21 a cikin mahallin