Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 5:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka kasa kunne ga kalmomina, ya Ubangiji,Ka kuma ji ajiyar zuciyata.

2. Ya Sarkina, Allahna,Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako.

3. A gare ka zan yi addu'a, ya Ubangiji,Da safe za ka ji muryata,Da hantsi zan yi addu'ata,In kuma jira amsa.

Karanta cikakken babi Zab 5