Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 44:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yanzu, ya Allah, ka yashe mu,Ka bari aka kore mu,Ba ka ƙara fita ka yi tafiya tare da sojojinmu ba.

Karanta cikakken babi Zab 44

gani Zab 44:9 a cikin mahallin