Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 44:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba da takubansu suka ci ƙasar ba,Ba kuwa da ikonsu suka rinjayi ƙasar ba,Amma da ikonka ne da kuma ƙarfinka,Ta wurin tabbatar musu kana tare da su,Kana nuna musu kana ƙaunarsu.

Karanta cikakken babi Zab 44

gani Zab 44:3 a cikin mahallin