Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 43:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa nake baƙin ciki?Me ya sa nake damuwa?Zan dogara ga Allah,Zan ƙara yabonsa,Mai Cetona, Allahna.

Karanta cikakken babi Zab 43

gani Zab 43:5 a cikin mahallin