Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 38:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu son kashe ni, sun haƙa mini tarkuna,Masu so su cuce ni, suna barazanar lalatar da ni,Yini sukutum suna ƙulla mini maƙarƙashiya.

Karanta cikakken babi Zab 38

gani Zab 38:12 a cikin mahallin