Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka dukan jama'arka masu biyayya,Za su yi addu'a gare ka, lokacin bukata.Sa'ad da babbar rigyawa ta malalo,Ba za ta kai wurinsu ba.

Karanta cikakken babi Zab 32

gani Zab 32:6 a cikin mahallin