Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da rundunar mayaƙa ta kewaye ni,Ba zan ji tsoro ba.Ko da magabtana sun tasar mini,Zan dogara ga Allah.

Karanta cikakken babi Zab 27

gani Zab 27:3 a cikin mahallin